Jump to content

Kek

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kek
torta (en) Fassara da bakers' confection (en) Fassara
Kayan haɗisukari
madara
gari
Kwai

Kek dai wani abinci ne na kasar amerika, kuma a yanzu ko ina a kasashe da dama ana amfani dashi, kamar a gurin bukukuwa. misali bikin zagayowar haihuwa, aure da sauransu.

Sinadaran hada kek

[gyara sashe | gyara masomin]

Kek ana yin shi da;

  • Fulawa
  • Sukari
  • Madara, dade sauran su.

Baya ga cin kek a matsayin abinci, yana da amfani a jikin mu, kuma yana kara lafiya.