Jump to content

Girkalnis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Girkalnis


Wuri
Map
 55°18′40″N 23°12′10″E / 55.3111°N 23.2028°E / 55.3111; 23.2028
Ƴantacciyar ƙasaLithuania
District municipality of Lithuania (en) FassaraRaseiniai District Municipality (en) Fassara
Eldership of Lithuania (en) FassaraGirkalnis Eldership (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi997 (2001)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara98 m

Girkalnis karamin gari ne a gundumar Kaunas a tsakiyan Lithuania . Ya zuwa shekara ta 2011 tana da yawan mutane 877. [1]

Daga watan Yuli zuwa Satumba na 1941, an yi wa kimanin Yahudawa 1,000 daga Raseiniai, Betygala da Girkalnis kisan gilla a birnin. Jamusawa da 'yan sanda na cikin gida ne suka yi wa waɗannan kisan gilla [2] a cikin mahallin Shoah da harsashi.

  1. ↑ "2011 census". Statistikos Departamentas (Lithuania). Retrieved August 15, 2017.
  2. ↑ "Holocaust Atlas of Lithuania".