Emirates
Appearance
| EK - UAE | |
(2013) | |
| Bayanai | |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Taraiyar larabawa |
| Aiki | |
| Mamba na | Arab Air Carriers Organization (en) |
| Ma'aikata | 100,000 (2018) |
| Reward program (en) | Emirates Skywards (en) |
| Used by | |
| Mulki | |
| Shugaba | Ahmed bin Saeed Al Maktoum (en) |
| Babban mai gudanarwa | Tim Clark (en) |
| Hedkwata | Al Garhoud (mul) |
| House publication (en) | Open Skies (en) |
| Tsari a hukumance | joint-stock company (en) |
| Mamallaki | Dubai |
| Financial data | |
| Assets | 127,587,000,000 DH (2018) |
| Haraji | 92,322,000,000 DH (2018) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 25 ga Maris, 1985 |
| Founded in | Dubai (birni) |
| emirates.com
| |




Emirates kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Dubai, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. An kafa kamfanin a shekarar 1985. Yana da jiragen sama 256, daga kamfanin Airbus da Boeing.
